Jump to content

Babban shafi

Daga Wiktionary
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!



Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 4,079. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia

Talata 13 Mayu 2025

Article #4,079 :

26 Afirilu 2025

  • 11:3011:30, 26 Afirilu 2025 Tula (tarihi | gyarawa) [bayit 801] Sirjat (hira | gudummuwa) (Created page with "== Hausa == === Asali === Kalmar Hausa ce ta gargajiya da ke nufin irin tukunyar ƙasa ko tukunya mai faɗi da ake amfani da ita wajen adana ruwa ko dumama ruwa. === Suna === '''Tula''' (jam'i: '''Tulu''') # Tukunya mai faɗi da ke zama a ƙasa, ana amfani da ita wajen dumama ruwa ko adana shi a gida ko wajen girki. # Tukunya babba da ke ɗaukar ruwa ko abinci mai yawa. === Bayani === * A da, ana amfani da tula a kauyuka da birane wajen dumama ruwa, adana shi ko dafa...")
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .



Sauran Aiyukan Gidauniyar Wikimedia

Wikiqoute
Azanci
Wikipedia
Insakulofidiya
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta